<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Akwai murna cikin sama wadda ba mu gane ba
 Tun da ni dai, yau na tuba
 Ni na amshi cetona.
 Ga sunana can a sama
 Ba mai-iya gogewa
 Ni na zama nashi, nashi
 Daga yau har abada.

[V2]
 KORUS
 Yesu, Yesu Mai Tsarki yana nan
 Na buɗe mai zuciyata, ya shigo wurina.
 Ya ce ba za ya bar ni ba,
 Kullum fa yana nan.
 Tare, tare, tare, tare
 Tafiyarmu ke nan.</lyrics>
<title>Akwai Murna Cikin Sama Wadda Ba Mu Gane Ba LW360</title>
<hymn_number>360</hymn_number>
</song>